Tehran (IQNA) wani tsoho da yake zaune a masallacin manzon Allah (SAW) a mafi yawan lokutan rayuwarsa ya rasu .
Lambar Labari: 3486032 Ranar Watsawa : 2021/06/20
Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758 Ranar Watsawa : 2020/05/03
Tehran (IQNA) Dan sheikh Jamal Qutub ya sanar da cewa mahaifinsa ya rasu a jiya.
Lambar Labari: 3484711 Ranar Watsawa : 2020/04/14
Tehran (IQNA) Abdulma’abud Shaudari daya ne daga cikin kwararrun likitoci a kasar Burtaniya ya rasu bayan kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3484697 Ranar Watsawa : 2020/04/10
Teharn (IQNA) kakakin rundunar sojin Sudan ya sanar da cewa ministan tsaron kasar Jamaluddin Umar ya rasu .
Lambar Labari: 3484655 Ranar Watsawa : 2020/03/25
Tehran (IQNA) Allah ya yi fitaccen malamin kur’ani Sheikh Khaled Barakat rasuwa a yau Lahadi a yankin Akkar na Lebanon.
Lambar Labari: 3484575 Ranar Watsawa : 2020/03/01
Tsohon shugaban kasar Masar Husni ya rasu a yau Talata bayan fama da rashin lafiya dogon lokaci
Lambar Labari: 3484558 Ranar Watsawa : 2020/02/25